Kafin Zaki Dam

Kafin Zaki Dam
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Bauchi
Coordinates 10°53′N 9°35′E / 10.88°N 9.58°E / 10.88; 9.58
Map
History and use
Opening1972
Kame yankin kogin Yobe

Aikin madatsar ruwa ta Kafin Zaki wani aiki ne mai cike da cece-kuce na gina tafki a kogin Jama’are (wanda ake kira da kogin Bunga a samansa) a jihar Bauchi a arewa maso gabashin Najeriya.[1]

  1. Kole Ahmed Shettima. "Dam Politics in Northern Nigeria: The Case of the Kafin Zaki Dam". York University, Canada. Retrieved 2009-10-01.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search